MIRAH HAUSA TV tashar da ke kawo muku sabbin fina-finan Hausa masu cike da nishadi, soyayya, tashin hankali da darussa masu anfani. Kada ku manta kuyi subscribing domin samun sabbin shirye-shirye kai tsaye duk lokacin da muka ɗora. Yanzu ku shirya domin sabon shiri mai suna ZARGE — labari mai ɗauke da ruɗani, zafi, cin amana da manyan darussa da zasu girgiza zukata. Wannan shiri zai kayatar tare da nuna yadda zargi ke iya sauya rayuwar mutane cikin lokaci kaɗan. 🕖 Sabon episode duk ranar Litinin ƙarfe 7:00pm 📺 A kan MIRAH HAUSA TV Ku danna Subscribe, Like da Share domin kar a baku labarin abinda kuka rasa! — Watch on KaLLO